Musulman Tibet

Musulman Tibet
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Musulmi
Dalai Lama tare da wasu musulman Tibet.
Iyalin musulmi na Amdo da huluna irin na Tibet
Babban Masallacin Lhasa

Musulman Tibet, wanda kuma aka sani da Kachee sun haɗa al'umma marasa rinjaye a yankin Tibet. Duk da kasantuwar su Musulmai amma ana kallon su a matsayin hatartattun ƴan Tibet a Gwamnatance, in banda Musulman Hui, da sau tari ake ware su. Kalmar harshen Tibeti ta Kan je na nufin Kashmiri da Kashmir an san shi a Kanchee Yul (Yul na nufin Ƙasa).


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy